Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 110 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ فَٱخۡتُلِفَ فِيهِۚ وَلَوۡلَا كَلِمَةٞ سَبَقَتۡ مِن رَّبِّكَ لَقُضِيَ بَيۡنَهُمۡۚ وَإِنَّهُمۡ لَفِي شَكّٖ مِّنۡهُ مُرِيبٖ ﴾
[هُود: 110]
﴿ولقد آتينا موسى الكتاب فاختلف فيه ولولا كلمة سبقت من ربك لقضي﴾ [هُود: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma haƙiƙa, Mun bai wa Musa littafi, sai aka saɓa* wa juna a cikinsa. Kuma ba domin wata kalma wadda ta gabata daga Ubangijinka ba, haƙiƙa, da an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma haƙiƙa, suna a cikin wata shakka, game da shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙiƙa, Mun bai wa Musa littafi, sai aka saɓa wa juna a cikinsa. Kuma ba domin wata kalma wadda ta gabata daga Ubangijinka ba, haƙiƙa, da an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma haƙiƙa, suna a cikin wata shakka, game da shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã littãfi, sai aka sãɓã wa jũna a cikinsa. Kuma bã dõmin wata kalma wadda ta gabãta daga Ubangijinka ba, haƙĩƙa, dã an yi hukunci a tsakãninsu. Kuma haƙĩƙa, sunã a cikin wata shakka, game da shi, mai sanya kõkanto |