Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 10 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿۞ قَالَتۡ رُسُلُهُمۡ أَفِي ٱللَّهِ شَكّٞ فَاطِرِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ يَدۡعُوكُمۡ لِيَغۡفِرَ لَكُم مِّن ذُنُوبِكُمۡ وَيُؤَخِّرَكُمۡ إِلَىٰٓ أَجَلٖ مُّسَمّٗىۚ قَالُوٓاْ إِنۡ أَنتُمۡ إِلَّا بَشَرٞ مِّثۡلُنَا تُرِيدُونَ أَن تَصُدُّونَا عَمَّا كَانَ يَعۡبُدُ ءَابَآؤُنَا فَأۡتُونَا بِسُلۡطَٰنٖ مُّبِينٖ ﴾
[إبراهِيم: 10]
﴿قالت رسلهم أفي الله شك فاطر السموات والأرض يدعوكم ليغفر لكم من﴾ [إبراهِيم: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Manzannin su suka ce "Ashe, akwai shakka a cikin (sha'anin) Allah, Mai ƙaga halittar sammai da ƙasa Yana kiran ku domin Ya gafarta muku zunubanku, kuma Ya jinkirta muku zuwa ga ajali ambatacce?" Suka ce: "Ba ku zama ba face mutane misalinmu kuma nufinku ku kange mu daga abin da iyayenmu suka kasance suna bautawa sai ku zo mana da dalili mabayyani |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzanninsu suka ce "Ashe, akwai shakka a cikin (sha'anin) Allah, Mai ƙaga halittar sammai da ƙasa Yana kiran ku domin Ya gafarta muku zunubanku, kuma Ya jinkirta muku zuwa ga ajali ambatacce?" Suka ce: "Ba ku zama ba face mutane misalinmu kuma nufinku ku kange mu daga abin da iyayenmu suka kasance suna bautawa sai ku zo mana da dalili mabayyani |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzanninsu suka ce "Ashe, akwai shakka a cikin (sha'anin) Allah, Mai ƙãga halittar sammai da ƙasa Yanã kiran ku dõmin Ya gãfarta muku zunubanku, kuma Ya jinkirtã muku zuwa ga ajali ambatacce?" Suka ce: "Ba ku zama ba fãce mutãne misãlinmu kuma nufinku ku kange mu daga abin da iyãyenmu suka kasance sunã bautãwa sai ku zo mana da dalĩli mabayyani |