Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 34 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَءَاتَىٰكُم مِّن كُلِّ مَا سَأَلۡتُمُوهُۚ وَإِن تَعُدُّواْ نِعۡمَتَ ٱللَّهِ لَا تُحۡصُوهَآۗ إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لَظَلُومٞ كَفَّارٞ ﴾
[إبراهِيم: 34]
﴿وآتاكم من كل ما سألتموه وإن تعدوا نعمة الله لا تحصوها إن﴾ [إبراهِيم: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya ba ku dukkan abin da kuka roƙe Shi kuma idan kun ƙidaya, ni'imar Allah ba za ku lissafe ta ba. Lalle ne mutum, haƙiƙa, mai yawan zalunci ne, mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya ba ku dukkan abin da kuka roƙe Shi kuma idan kun ƙidaya, ni'imar Allah ba za ku lissafe ta ba. Lalle ne mutum, haƙiƙa, mai yawan zalunci ne, mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya bã ku dukkan abin da kuka rõƙe Shi kuma idan kun ƙidaya, ni'imar Allah bã zã ku lissafe ta ba. Lalle ne mutum, haƙĩƙa, mai yawan zãlunci ne, mai yawan kãfirci |