×

Kuma a lõkacin da Ibrãhĩm ya ce: "Yã Ubangijina! Ka sanyã wannan 14:35 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ibrahim ⮕ (14:35) ayat 35 in Hausa

14:35 Surah Ibrahim ayat 35 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 35 - إبراهِيم - Page - Juz 13

﴿وَإِذۡ قَالَ إِبۡرَٰهِيمُ رَبِّ ٱجۡعَلۡ هَٰذَا ٱلۡبَلَدَ ءَامِنٗا وَٱجۡنُبۡنِي وَبَنِيَّ أَن نَّعۡبُدَ ٱلۡأَصۡنَامَ ﴾
[إبراهِيم: 35]

Kuma a lõkacin da Ibrãhĩm ya ce: "Yã Ubangijina! Ka sanyã wannan gari* amintacce kuma Ka nĩsanta ni, nĩ da ɗiyãna daga bauta wa gumãka

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ قال إبراهيم رب اجعل هذا البلد آمنا واجنبني وبني أن نعبد, باللغة الهوسا

﴿وإذ قال إبراهيم رب اجعل هذا البلد آمنا واجنبني وبني أن نعبد﴾ [إبراهِيم: 35]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da Ibrahim ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya wannan gari* amintacce kuma Ka nisanta ni, ni da ɗiyana daga bauta wa gumaka
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da Ibrahim ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya wannan gari amintacce kuma Ka nisanta ni, ni da ɗiyana daga bauta wa gumaka
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da Ibrãhĩm ya ce: "Yã Ubangijina! Ka sanyã wannan gari amintacce kuma Ka nĩsanta ni, nĩ da ɗiyãna daga bauta wa gumãka
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek