Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 3 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿ذُرِّيَّةَ مَنۡ حَمَلۡنَا مَعَ نُوحٍۚ إِنَّهُۥ كَانَ عَبۡدٗا شَكُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 3]
﴿ذرية من حملنا مع نوح إنه كان عبدا شكورا﴾ [الإسرَاء: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Zuriyar waɗanda Muka ɗauka tare da Nuhu. Lalle ne shi ya kasance wani bawa mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Zuriyar waɗanda Muka ɗauka tare da Nuhu. Lalle ne shi ya kasance wani bawa mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Zuriyar waɗanda Muka ɗauka tãre da Nũhu. Lalle ne shi ya kasance wani bãwa mai gõdiya |