Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 19 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ إِنَّمَآ أَنَا۠ رَسُولُ رَبِّكِ لِأَهَبَ لَكِ غُلَٰمٗا زَكِيّٗا ﴾
[مَريَم: 19]
﴿قال إنما أنا رسول ربك لأهب لك غلاما زكيا﴾ [مَريَم: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Abin sani kawai, ni Manzon Ubangijinki ne domin in bayar da wani yaro tsarkakke gare ki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Abin sani kawai, ni Manzon Ubangijinki ne domin in bayar da wani yaro tsarkakke gare ki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Abin sani kawai, ni Manzon Ubangijinki ne dõmin in bãyar da wani yãro tsarkakke gare ki |