Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 46 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ أَرَاغِبٌ أَنتَ عَنۡ ءَالِهَتِي يَٰٓإِبۡرَٰهِيمُۖ لَئِن لَّمۡ تَنتَهِ لَأَرۡجُمَنَّكَۖ وَٱهۡجُرۡنِي مَلِيّٗا ﴾
[مَريَم: 46]
﴿قال أراغب أنت عن آلهتي ياإبراهيم لئن لم تنته لأرجمنك واهجرني مليا﴾ [مَريَم: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ashe, mai gudu ne kai daga gumakana? Ya Ibraim! Lalle ne, idan ba ka hanu ba, haƙi ƙa, zan jefe ka. Kuma ka ƙaurace mini tun kana mai mutunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe, mai gudu ne kai daga gumakana? Ya Ibraim! Lalle ne, idan ba ka hanu ba, haƙi ƙa, zan jefe ka. Kuma ka ƙaurace mini tun kana mai mutunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe, mai gudu ne kai daga gumãkãna? Yã Ibrãĩm! Lalle ne, idan ba ka hanu ba, haƙĩ ƙa, zan jẽfe ka. Kuma ka ƙaurace mini tun kanã mai mutunci |