Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 45 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿يَٰٓأَبَتِ إِنِّيٓ أَخَافُ أَن يَمَسَّكَ عَذَابٞ مِّنَ ٱلرَّحۡمَٰنِ فَتَكُونَ لِلشَّيۡطَٰنِ وَلِيّٗا ﴾
[مَريَم: 45]
﴿ياأبت إني أخاف أن يمسك عذاب من الرحمن فتكون للشيطان وليا﴾ [مَريَم: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Ya baba! Lalle ne ni ina tsoron wata azaba daga Mai rahama ta shafe ka, har ka zama masoyi ga Shaiɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya baba! Lalle ne ni ina tsoron wata azaba daga Mai rahama ta shafe ka, har ka zama masoyi ga Shaiɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã bãba! Lalle ne ni inã tsõron wata azãba daga Mai rahama ta shãfe ka, har ka zama masõyi ga Shaiɗan |