Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 71 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَإِن مِّنكُمۡ إِلَّا وَارِدُهَاۚ كَانَ عَلَىٰ رَبِّكَ حَتۡمٗا مَّقۡضِيّٗا ﴾
[مَريَم: 71]
﴿وإن منكم إلا واردها كان على ربك حتما مقضيا﴾ [مَريَم: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu kowa daga gare ku sai mai tuzga mata.* Ya kasance wajibi ga Ubangijinka, hukuntacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu kowa daga gare ku sai mai tuzga mata. Ya kasance wajibi ga Ubangijinka, hukuntacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu kõwa daga gare ku sai mai tuzga mata. Yã kasance wajibi ga Ubangijinka, hukuntacce |