Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 78 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿أَطَّلَعَ ٱلۡغَيۡبَ أَمِ ٱتَّخَذَ عِندَ ٱلرَّحۡمَٰنِ عَهۡدٗا ﴾
[مَريَم: 78]
﴿أطلع الغيب أم اتخذ عند الرحمن عهدا﴾ [مَريَم: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ya tsinkayi gaibi ne, ko kuwa ya ɗauki wani alkawari daga Mai rahama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ya tsinkayi gaibi ne, ko kuwa ya ɗauki wani alkawari daga Mai rahama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, yã tsinkãyi gaibi ne, kõ kuwa yã ɗauki wani alkawari daga Mai rahama ne |