Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 79 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿كـَلَّاۚ سَنَكۡتُبُ مَا يَقُولُ وَنَمُدُّ لَهُۥ مِنَ ٱلۡعَذَابِ مَدّٗا ﴾
[مَريَم: 79]
﴿كلا سنكتب ما يقول ونمد له من العذاب مدا﴾ [مَريَم: 79]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! za mu rubuta abin da yake faɗa, kuma Mu yalwata masa, daga azaba, yalwatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! za mu rubuta abin da yake faɗa, kuma Mu yalwata masa, daga azaba, yalwatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'aha! zã mu rubũta abin da yake faɗa, kuma Mu yalwata masa, daga azãba, yalwatãwa |