Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 45 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَا رَبَّنَآ إِنَّنَا نَخَافُ أَن يَفۡرُطَ عَلَيۡنَآ أَوۡ أَن يَطۡغَىٰ ﴾
[طه: 45]
﴿قالا ربنا إننا نخاف أن يفرط علينا أو أن يطغى﴾ [طه: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Su biyu suka ce: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne muna tsoron ya yi gaggawa a kanmu, ko ya ƙetare haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Su biyu suka ce: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne muna tsoron ya yi gaggawa a kanmu, ko ya ƙetare haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Su biyu suka ce: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne munã tsõron ya yi gaggawa a kanmu, kõ ya ƙẽtare haddi |