Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 66 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ بَلۡ أَلۡقُواْۖ فَإِذَا حِبَالُهُمۡ وَعِصِيُّهُمۡ يُخَيَّلُ إِلَيۡهِ مِن سِحۡرِهِمۡ أَنَّهَا تَسۡعَىٰ ﴾
[طه: 66]
﴿قال بل ألقوا فإذا حبالهم وعصيهم يخيل إليه من سحرهم أنها تسعى﴾ [طه: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "A'a, ku jefa." Sai ga igiyoyinsu da sandunansu ana suranta su a gare shi, daga sihirinsu, lalle suna tafiya da sauri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "A'a, ku jefa." Sai ga igiyoyinsu da sandunansu ana suranta su a gare shi, daga sihirinsu, lalle suna tafiya da sauri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ã'a, ku jẽfa." Sai gã igiyoyinsu da sandunansu anã sũranta su a gare shi, daga sihirinsu, lalle sunã tafiya da sauri |