Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 65 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالُواْ يَٰمُوسَىٰٓ إِمَّآ أَن تُلۡقِيَ وَإِمَّآ أَن نَّكُونَ أَوَّلَ مَنۡ أَلۡقَىٰ ﴾
[طه: 65]
﴿قالوا ياموسى إما أن تلقي وإما أن نكون أول من ألقى﴾ [طه: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya Musa! Imma ka jefa, ko kuma mu kasance farkon mai jefawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Musa! Imma ka jefa, ko kuma mu kasance farkon mai jefawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Mũsã! Imma ka jefa, ko kuma mu kasance farkon mai jẽfawa |