Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 101 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ سَبَقَتۡ لَهُم مِّنَّا ٱلۡحُسۡنَىٰٓ أُوْلَٰٓئِكَ عَنۡهَا مُبۡعَدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 101]
﴿إن الذين سبقت لهم منا الحسنى أولئك عنها مبعدون﴾ [الأنبيَاء: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda kalmar yabo ta gabata a gare su daga gare Mu, waɗannan waɗanda ake nisantarwa daga barinta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda kalmar yabo ta gabata a gare su daga gare Mu, waɗannan waɗanda ake nisantarwa daga barinta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda kalmar yabo tã gabãta a garẽ su daga garẽ Mu, waɗannan waɗanda ake nĩsantarwa daga barinta ne |