Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 100 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَهُمۡ فِيهَا زَفِيرٞ وَهُمۡ فِيهَا لَا يَسۡمَعُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 100]
﴿لهم فيها زفير وهم فيها لا يسمعون﴾ [الأنبيَاء: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da wata hargowa a cikinta, alhali kuwa su, a cikinta, ba su sauraren kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da wata hargowa a cikinta, alhali kuwa su, a cikinta, ba su sauraren kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da wata hargõwa a cikinta, alhãli kuwa sũ, a cikinta, bã su saurãren kõme |