Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 10 - النور - Page - Juz 18
﴿وَلَوۡلَا فَضۡلُ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ وَرَحۡمَتُهُۥ وَأَنَّ ٱللَّهَ تَوَّابٌ حَكِيمٌ ﴾
[النور: 10]
﴿ولولا فضل الله عليكم ورحمته وأن الله تواب حكيم﴾ [النور: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin falalar Allah ba a kanku, da rahamar Sa, kuma cewa Allah Mai karɓar tuba ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin falalar Allah ba a kanku, da rahamarSa, kuma cewa Allah Mai karɓar tuba ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã dõmin falalar Allah ba a kanku, da rahamarSa, kuma cẽwa Allah Mai karɓar tũba ne, Mai hikima |