Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 11 - النور - Page - Juz 18
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ جَآءُو بِٱلۡإِفۡكِ عُصۡبَةٞ مِّنكُمۡۚ لَا تَحۡسَبُوهُ شَرّٗا لَّكُمۖ بَلۡ هُوَ خَيۡرٞ لَّكُمۡۚ لِكُلِّ ٱمۡرِيٕٖ مِّنۡهُم مَّا ٱكۡتَسَبَ مِنَ ٱلۡإِثۡمِۚ وَٱلَّذِي تَوَلَّىٰ كِبۡرَهُۥ مِنۡهُمۡ لَهُۥ عَذَابٌ عَظِيمٞ ﴾
[النور: 11]
﴿إن الذين جاءوا بالإفك عصبة منكم لا تحسبوه شرا لكم بل هو﴾ [النور: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda* suka zo da ƙiren ƙarya waɗansu jama'a ne daga gare ku, kada ku yi zatonsa sharri ne a gare ku. A'a, alheri ne gare ku. Kowane mutum daga gare su na da sakamakon abin da ya sana'anta na zunubi, kuma wanda ya jiɓinci girmansa, daga gare su, yana da azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka zo da ƙiren ƙarya waɗansu jama'a ne daga gare ku, kada ku yi zatonsa sharri ne a gare ku. A'a, alheri ne gare ku. Kowane mutum daga gare su na da sakamakon abin da ya sana'anta na zunubi, kuma wanda ya jiɓinci girmansa, daga gare su, yana da azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka zo da ƙiren ƙarya waɗansu jama'a ne daga gare ku, kada ku yi zatonsa sharri ne a gare ku. Ã'a, alhẽri ne gare ku. Kõwane mutum daga gare su na da sakamakon abin da ya sanã'anta na zunubi, kuma wanda ya jiɓinci girmansa, daga gare su, yanã da azãba mai girma |