Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 30 - النور - Page - Juz 18
﴿قُل لِّلۡمُؤۡمِنِينَ يَغُضُّواْ مِنۡ أَبۡصَٰرِهِمۡ وَيَحۡفَظُواْ فُرُوجَهُمۡۚ ذَٰلِكَ أَزۡكَىٰ لَهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ خَبِيرُۢ بِمَا يَصۡنَعُونَ ﴾
[النور: 30]
﴿قل للمؤمنين يغضوا من أبصارهم ويحفظوا فروجهم ذلك أزكى لهم إن الله﴾ [النور: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce wa muminai maza su runtse daga ganinsu, kuma su tsare farjojinsu.* wannan shi ne mafi tsarki a gare su. Lalle ne, Allah, Mai ƙididdigewa ne ga abin da suke sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce wa muminai maza su runtse daga ganinsu, kuma su tsare farjojinsu. wannan shi ne mafi tsarki a gare su. Lalle ne, Allah, Mai ƙididdigewa ne ga abin da suke sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce wa mũminai maza su runtse daga ganinsu, kuma su tsare farjõjinsu. wannan shĩ ne mafi tsarki a gare su. Lalle ne, Allah, Mai ƙididdigewa ne ga abin da suke sanã'antãwa |