Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 24 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿نُمَتِّعُهُمۡ قَلِيلٗا ثُمَّ نَضۡطَرُّهُمۡ إِلَىٰ عَذَابٍ غَلِيظٖ ﴾
[لُقمَان: 24]
﴿نمتعهم قليلا ثم نضطرهم إلى عذاب غليظ﴾ [لُقمَان: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Muna jishe su dadi kaɗan sa'an nan Mu tilasta su ga shiga zuwa azaba kakkaura |
Abubakar Mahmoud Gumi Muna jishe su dadi kaɗan sa'an nan Mu tilasta su ga shiga zuwa azaba kakkaura |
Abubakar Mahmoud Gumi Munã jĩshe su dãdi kaɗan sa'an nan Mu tĩlasta su ga shiga zuwa azãba kakkaura |