Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 9 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿ثُمَّ سَوَّىٰهُ وَنَفَخَ فِيهِ مِن رُّوحِهِۦۖ وَجَعَلَ لَكُمُ ٱلسَّمۡعَ وَٱلۡأَبۡصَٰرَ وَٱلۡأَفۡـِٔدَةَۚ قَلِيلٗا مَّا تَشۡكُرُونَ ﴾
[السَّجدة: 9]
﴿ثم سواه ونفخ فيه من روحه وجعل لكم السمع والأبصار والأفئدة قليلا﴾ [السَّجدة: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Ya daidaita shi, kuma Ya hura a cikinsa, daga ruhinSa kuma Ya sanya muku ji, da ganunuwa da zukata. Godiyarku kaɗan ce ƙwarai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Ya daidaita shi, kuma Ya hura a cikinsa, daga ruhinSa kuma Ya sanya muku ji, da ganunuwa da zukata. Godiyarku kaɗan ce ƙwarai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Ya daidaita shi, kuma Ya hũra a cikinsa, daga ruhinSa kuma Ya sanya muku ji, da ganunuwa da zukãta. Gõdiyarku kaɗan ce ƙwarai |