Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 13 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَلَوۡ شِئۡنَا لَأٓتَيۡنَا كُلَّ نَفۡسٍ هُدَىٰهَا وَلَٰكِنۡ حَقَّ ٱلۡقَوۡلُ مِنِّي لَأَمۡلَأَنَّ جَهَنَّمَ مِنَ ٱلۡجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ أَجۡمَعِينَ ﴾
[السَّجدة: 13]
﴿ولو شئنا لآتينا كل نفس هداها ولكن حق القول مني لأملأن جهنم﴾ [السَّجدة: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun so da Mun bai wa kowane rai shiriyarsa to, amma magana ta tabbata daga gare Ni! Lalle ne Ina cika Jahannama daga aljannu da mutane gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun so da Mun bai wa kowane rai shiriyarsa to, amma magana ta tabbata daga gare Ni! Lalle ne Ina cika Jahannama daga aljannu da mutane gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Mun so dã Mun bai wa kõwane rai shiriyarsa to, amma magana ta tabbata daga gare Ni! Lalle ne Inã cika Jahannama daga aljannu da mutãne gabã ɗaya |