Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 22 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّن ذُكِّرَ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِۦ ثُمَّ أَعۡرَضَ عَنۡهَآۚ إِنَّا مِنَ ٱلۡمُجۡرِمِينَ مُنتَقِمُونَ ﴾
[السَّجدة: 22]
﴿ومن أظلم ممن ذكر بآيات ربه ثم أعرض عنها إنا من المجرمين﴾ [السَّجدة: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wane ne ya fi zalunci bisa ga wanda aka tunatar da ayoyin Ubangijinsa, sa'an na ya bijire daga barinsu? Lalle Mu, Masu yin azabar ramuwa ne ga masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wane ne ya fi zalunci bisa ga wanda aka tunatar da ayoyin Ubangijinsa, sa'an na ya bijire daga barinsu? Lalle Mu, Masu yin azabar ramuwa ne ga masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wãne ne ya fi zãlunci bisa ga wanda aka tunãtar da ãyõyin Ubangijinsa, sa'an na ya bijire daga barinsu? Lalle Mũ, Mãsu yin azãbar rãmuwa ne ga mãsu laifi |