Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 23 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ فَلَا تَكُن فِي مِرۡيَةٖ مِّن لِّقَآئِهِۦۖ وَجَعَلۡنَٰهُ هُدٗى لِّبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ﴾
[السَّجدة: 23]
﴿ولقد آتينا موسى الكتاب فلا تكن في مرية من لقائه وجعلناه هدى﴾ [السَّجدة: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa, Mun bai wa Musa Littafi,* saboda haka kada ka kasance a cikin shakka daga haɗuwa da shi. Kuma Mun sanya shi ya zama shiriya ga Bani Isra'ila |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa, Mun bai wa Musa Littafi, saboda haka kada ka kasance a cikin shakka daga haɗuwa da shi. Kuma Mun sanya shi ya zama shiriya ga Bani Isra'ila |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã Littafi, sabõda haka kada ka kasance a cikin shakka daga haɗuwa da shi. Kuma Mun sanya shi ya zama shiriya ga Banĩ Isrã'ĩla |