Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 24 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَجَعَلۡنَا مِنۡهُمۡ أَئِمَّةٗ يَهۡدُونَ بِأَمۡرِنَا لَمَّا صَبَرُواْۖ وَكَانُواْ بِـَٔايَٰتِنَا يُوقِنُونَ ﴾
[السَّجدة: 24]
﴿وجعلنا منهم أئمة يهدون بأمرنا لما صبروا وكانوا بآياتنا يوقنون﴾ [السَّجدة: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun sanya shugabanni daga cikinsu, suna shiryarwa da umurnin Mu, a lokacin da suka yi haƙuri, kuma sun kasance suna yin yaƙini da ayoyin Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya shugabanni daga cikinsu, suna shiryarwa da umurninMu, a lokacin da suka yi haƙuri, kuma sun kasance suna yin yaƙini da ayoyinMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya shugabanni daga cikinsu, sunã shiryarwa da umurninMu, a lõkacin da suka yi haƙuri, kuma sun kasance sunã yin yaƙĩni da ãyõyinMu |