Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 28 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَيَقُولُونَ مَتَىٰ هَٰذَا ٱلۡفَتۡحُ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[السَّجدة: 28]
﴿ويقولون متى هذا الفتح إن كنتم صادقين﴾ [السَّجدة: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna cewa, "Yaushe wannan hukunci yake, aukuwa idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna cewa, "Yaushe wannan hukunci yake, aukuwa idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã cẽwa, "Yaushe wannan hukunci yake, aukuwa idan kun kasance mãsu gaskiya |