Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 29 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿قُلۡ يَوۡمَ ٱلۡفَتۡحِ لَا يَنفَعُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِيمَٰنُهُمۡ وَلَا هُمۡ يُنظَرُونَ ﴾
[السَّجدة: 29]
﴿قل يوم الفتح لا ينفع الذين كفروا إيمانهم ولا هم ينظرون﴾ [السَّجدة: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ranar hukuncin nan, imanin waɗanda suka kafirta ba zai amfane su ba (a cikinta) kuma ba za a yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ranar hukuncin nan, imanin waɗanda suka kafirta ba zai amfane su ba (a cikinta) kuma ba za a yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ranar hukuncin nan, ĩmãnin waɗanda suka kãfirta bã zai amfãne su ba (a cikinta) kuma bã zã a yi musu jinkiri ba |