Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 30 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿فَأَعۡرِضۡ عَنۡهُمۡ وَٱنتَظِرۡ إِنَّهُم مُّنتَظِرُونَ ﴾
[السَّجدة: 30]
﴿فأعرض عنهم وانتظر إنهم منتظرون﴾ [السَّجدة: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka kau da kai daga barinsu, kuma, ka yi jira lalle, su ma masu jira ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka kau da kai daga barinsu, kuma, ka yi jira lalle, su ma masu jira ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka kau da kai daga barinsu, kuma, ka yi jira lalle, sũ ma mãsu jira ne |