Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 19 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿فَقَالُواْ رَبَّنَا بَٰعِدۡ بَيۡنَ أَسۡفَارِنَا وَظَلَمُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ فَجَعَلۡنَٰهُمۡ أَحَادِيثَ وَمَزَّقۡنَٰهُمۡ كُلَّ مُمَزَّقٍۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّكُلِّ صَبَّارٖ شَكُورٖ ﴾
[سَبإ: 19]
﴿فقالوا ربنا باعد بين أسفارنا وظلموا أنفسهم فجعلناهم أحاديث ومزقناهم كل ممزق﴾ [سَبإ: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka nisantar da tsakanin tafiyoyinmu," kuma suka zalunci kansu, saboda haka Muka sanya su labaran hira kuma Muka kekkece* su kowace, irin kekkecewa. Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka nisantar da tsakanin tafiyoyinmu," kuma suka zalunci kansu, saboda haka Muka sanya su labaran hira kuma Muka kekkece su kowace, irin kekkecewa. Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka nĩsantar da tsakãnin tafiyõyinmu," kuma suka zãlunci kansu, sabõda haka Muka sanya su lãbãran hĩra kuma Muka kekkẽce su kõwace, irin kekkẽcewa. Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan gõdiya |