Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 54 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَحِيلَ بَيۡنَهُمۡ وَبَيۡنَ مَا يَشۡتَهُونَ كَمَا فُعِلَ بِأَشۡيَاعِهِم مِّن قَبۡلُۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ فِي شَكّٖ مُّرِيبِۭ ﴾
[سَبإ: 54]
﴿وحيل بينهم وبين ما يشتهون كما فعل بأشياعهم من قبل إنهم كانوا﴾ [سَبإ: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma an shamakance a tsakaninsu da tsakanin abin da suke marmari, kamar yadda aka aikata da irin ƙungiyoyinsu a gabaninsu. Lalle su sun kasance a cikin shakka mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an shamakance a tsakaninsu da tsakanin abin da suke marmari, kamar yadda aka aikata da irin ƙungiyoyinsu a gabaninsu. Lalle su sun kasance a cikin shakka mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an shãmakance a tsakãninsu da tsakãnin abin da suke marmari, kamar yadda aka aikata da irin ƙungiyõyinsu a gabãninsu. Lalle sũ sun kasance a cikin shakka mai sanya kõkanto |