Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 5 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞۖ فَلَا تَغُرَّنَّكُمُ ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَا وَلَا يَغُرَّنَّكُم بِٱللَّهِ ٱلۡغَرُورُ ﴾
[فَاطِر: 5]
﴿ياأيها الناس إن وعد الله حق فلا تغرنكم الحياة الدنيا ولا يغرنكم﴾ [فَاطِر: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! Lalle wa'adin Allah gaskiya ne, saboda haka kada rayuwar duniya ta ruɗar da ku, kuma kada maruɗi ya ruɗe ku game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Lalle wa'adin Allah gaskiya ne, saboda haka kada rayuwar duniya ta ruɗar da ku, kuma kada maruɗi ya ruɗe ku game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ mutãne! Lalle wa'adin Allah gaskiya ne, sabõda haka kada rãyuwar dũniya ta rũɗar da ku, kuma kada marũɗi ya rũɗe ku game da Allah |