Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 66 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَلَوۡ نَشَآءُ لَطَمَسۡنَا عَلَىٰٓ أَعۡيُنِهِمۡ فَٱسۡتَبَقُواْ ٱلصِّرَٰطَ فَأَنَّىٰ يُبۡصِرُونَ ﴾
[يسٓ: 66]
﴿ولو نشاء لطمسنا على أعينهم فاستبقوا الصراط فأنى يبصرون﴾ [يسٓ: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Da Mun so, da Mun shafe gani *daga idanunsu, sai su yi tsere ga hanya, to, yaya za su yi gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Mun so, da Mun shafe gani daga idanunsu, sai su yi tsere ga hanya, to, yaya za su yi gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã Mun so, dã Mun shãfe gani daga idãnunsu, sai su yi tsẽre ga hanya, to, yaya zã su yi gani |