Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 101 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿فَبَشَّرۡنَٰهُ بِغُلَٰمٍ حَلِيمٖ ﴾
[الصَّافَات: 101]
﴿فبشرناه بغلام حليم﴾ [الصَّافَات: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka yi masa bushara da wani yaro *mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka yi masa bushara da wani yaro mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka yi masa bushãra da wani yãro mai haƙuri |