Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 102 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿فَلَمَّا بَلَغَ مَعَهُ ٱلسَّعۡيَ قَالَ يَٰبُنَيَّ إِنِّيٓ أَرَىٰ فِي ٱلۡمَنَامِ أَنِّيٓ أَذۡبَحُكَ فَٱنظُرۡ مَاذَا تَرَىٰۚ قَالَ يَٰٓأَبَتِ ٱفۡعَلۡ مَا تُؤۡمَرُۖ سَتَجِدُنِيٓ إِن شَآءَ ٱللَّهُ مِنَ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾
[الصَّافَات: 102]
﴿فلما بلغ معه السعي قال يابني إني أرى في المنام أني أذبحك﴾ [الصَّافَات: 102]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da ya isa aiki tare da shi, ya ce: "Ya ƙaramin ɗana! Lalle ne ina gani, a ciki barci, lalle ina yanka ka. To, ka duba me ka gani?" (Yaron) ya ce: "Ya, Babana! Ka aikata abin da aka umurce ka, za ka same ni, in Allah Ya so, daga masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da ya isa aiki tare da shi, ya ce: "Ya ƙaramin ɗana! Lalle ne ina gani, a ciki barci, lalle ina yanka ka. To, ka duba me ka gani?" (Yaron) ya ce: "Ya, Babana! Ka aikata abin da aka umurce ka, za ka same ni, in Allah Ya so, daga masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da ya isa aiki tãre da shi, ya ce: "Ya ƙaramin ɗãna! Lalle ne inã gani, a ciki barci, lalle inã yanka ka. To, ka dũba mẽ ka gani?" (Yãron) ya ce: "Ya, Bãbãna! Ka aikata abin da aka umurce ka, zã ka sãme ni, in Allah Ya so, daga mãsu haƙuri |