Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 103 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿فَلَمَّآ أَسۡلَمَا وَتَلَّهُۥ لِلۡجَبِينِ ﴾
[الصَّافَات: 103]
﴿فلما أسلما وتله للجبين﴾ [الصَّافَات: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Yayin da suka mika wuya sai muka fansheshi da Rago |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da suka yi sallama, (Ibrahim) ya kayar da shi ga gefen goshinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da suka yi sallama, (Ibrahĩm) ya kãyar da shi ga gẽfen gõshinsa |