Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 48 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَعِندَهُمۡ قَٰصِرَٰتُ ٱلطَّرۡفِ عِينٞ ﴾
[الصَّافَات: 48]
﴿وعندهم قاصرات الطرف عين﴾ [الصَّافَات: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a wurinsu, akwai matan aure masu taƙaita kallonsu, masu manyan idanu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a wurinsu, akwai matan aure masu taƙaita kallonsu, masu manyan idanu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a wurinsu, akwai mãtan aure mãsu taƙaita kallonsu, mãsu manyan idãnu |