Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 57 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَلَوۡلَا نِعۡمَةُ رَبِّي لَكُنتُ مِنَ ٱلۡمُحۡضَرِينَ ﴾
[الصَّافَات: 57]
﴿ولولا نعمة ربي لكنت من المحضرين﴾ [الصَّافَات: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin ni'imar Ubangijina ba, lalle, da na kasance daga waɗanda ake halartarwa (tare da kai a cikin wuta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin ni'imar Ubangijina ba, lalle, da na kasance daga waɗanda ake halartarwa (tare da kai a cikin wuta) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã dõmin ni'imar Ubangijĩna ba, lalle, dã na kasance daga waɗanda ake halartarwa (tãre da kai a cikin wutã) |