Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 56 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿قَالَ تَٱللَّهِ إِن كِدتَّ لَتُرۡدِينِ ﴾
[الصَّافَات: 56]
﴿قال تالله إن كدت لتردين﴾ [الصَّافَات: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce (masa), "Wallahi, lalle, ka yi kusa, haƙiƙa, ka halakani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce (masa), "Wallahi, lalle, ka yi kusa, haƙiƙa, ka halakani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce (masa), "Wallahi, lalle, kã yi kusa, haƙĩƙã, ka halakãni |