Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 8 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿لَّا يَسَّمَّعُونَ إِلَى ٱلۡمَلَإِ ٱلۡأَعۡلَىٰ وَيُقۡذَفُونَ مِن كُلِّ جَانِبٖ ﴾
[الصَّافَات: 8]
﴿لا يسمعون إلى الملإ الأعلى ويقذفون من كل جانب﴾ [الصَّافَات: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Ba za su iya saurare zuwa ga jama'a mafi ɗaukaka (Mala'iku) ba, kuma ana jifar su daga kowane gefe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba za su iya saurare zuwa ga jama'a mafi ɗaukaka (Mala'iku) ba, kuma ana jifar su daga kowane gefe |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã zã su iya saurãre zuwa ga jama'a mafi ɗaukaka (Malã'iku) ba, kuma anã jĩfar su daga kõwane gẽfe |