Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 82 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قَالَ فَبِعِزَّتِكَ لَأُغۡوِيَنَّهُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[صٓ: 82]
﴿قال فبعزتك لأغوينهم أجمعين﴾ [صٓ: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce, "To, ina rantsuwa da buwayar Ka, lalle, ina ɓatar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce, "To, ina rantsuwa da buwayarKa, lalle, ina ɓatar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce, "To, inã rantsuwa da buwãyarKa, lalle, inã ɓatar da su gabã ɗaya |