Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 43 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿أَمِ ٱتَّخَذُواْ مِن دُونِ ٱللَّهِ شُفَعَآءَۚ قُلۡ أَوَلَوۡ كَانُواْ لَا يَمۡلِكُونَ شَيۡـٔٗا وَلَا يَعۡقِلُونَ ﴾
[الزُّمَر: 43]
﴿أم اتخذوا من دون الله شفعاء قل أو لو كانوا لا يملكون﴾ [الزُّمَر: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma sun riƙi masu ceto ne, waɗansun Allah? Ka ce: "Shin, kuma ko da sun kasance ba su da mallakar kome, kuma ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma sun riƙi masu ceto ne, waɗansun Allah? Ka ce: "Shin, kuma ko da sun kasance ba su da mallakar kome, kuma ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuma sun riƙi mãsu cẽto ne, waɗansun Allah? Ka ce: "Shin, kuma kõ dã sun kasance bã su da mallakar kõme, kuma bã su hankalta |