Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 64 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿قُلۡ أَفَغَيۡرَ ٱللَّهِ تَأۡمُرُوٓنِّيٓ أَعۡبُدُ أَيُّهَا ٱلۡجَٰهِلُونَ ﴾
[الزُّمَر: 64]
﴿قل أفغير الله تأمروني أعبد أيها الجاهلون﴾ [الزُّمَر: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, wanin Allah kuke umurni na da in bauta wa? Ya ku jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, wanin Allah kuke umurni na da in bauta wa? Ya ku jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, wanin Allah kuke umurni na da in bauta wa? Yã ku jãhilai |