Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 33 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿يَوۡمَ تُوَلُّونَ مُدۡبِرِينَ مَا لَكُم مِّنَ ٱللَّهِ مِنۡ عَاصِمٖۗ وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِنۡ هَادٖ ﴾
[غَافِر: 33]
﴿يوم تولون مدبرين ما لكم من الله من عاصم ومن يضلل الله﴾ [غَافِر: 33]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar da za ku juya, kuna masu bayar da baya (gudane) ba ku da wani mai tsaro daga Allah. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani mai shiryarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da za ku juya, kuna masu bayar da baya (gudane) ba ku da wani mai tsaro daga Allah. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani mai shiryarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi A rãnar da zã ku jũya, kunã mãsu bãyar da bãya (gudãne) bã ku da wani mai tsaro daga Allah. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, bã shi da wani mai shiryarwa |