Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 37 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿أَسۡبَٰبَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ فَأَطَّلِعَ إِلَىٰٓ إِلَٰهِ مُوسَىٰ وَإِنِّي لَأَظُنُّهُۥ كَٰذِبٗاۚ وَكَذَٰلِكَ زُيِّنَ لِفِرۡعَوۡنَ سُوٓءُ عَمَلِهِۦ وَصُدَّ عَنِ ٱلسَّبِيلِۚ وَمَا كَيۡدُ فِرۡعَوۡنَ إِلَّا فِي تَبَابٖ ﴾
[غَافِر: 37]
﴿أسباب السموات فأطلع إلى إله موسى وإني لأظنه كاذبا وكذلك زين لفرعون﴾ [غَافِر: 37]
Abubakar Mahmood Jummi ¡ofofin sammai domin in yi ninƙaya zuwa ga abin bautawar Musa. Kuma lalle ni haƙiƙa ina zaton sa maƙaryaci." Kuma haka dai aka ƙawace wa Fir'auna munanan aikinsa kuma aka danne shi daga barin tafarki. Kuma mugun nufin Fir'auna bai zama ba face yana a cikin hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi ¡ofofin sammai domin in yi ninƙaya zuwa ga abin bautawar Musa. Kuma lalle ni haƙiƙa ina zaton sa maƙaryaci." Kuma haka dai aka ƙawace wa Fir'auna munanan aikinsakuma aka danne shi daga barin tafarki. Kuma mugun nufin Fir'auna bai zama ba face yana a cikin hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi ¡õfõfin sammai dõmin in yi ninƙaya zuwa ga abin bautãwar Mũsã. Kuma lalle nĩ haƙĩƙa inã zaton sa maƙaryaci." Kuma haka dai aka ƙawãce wa Fir'auna mũnãnan aikinsakuma aka danne shi daga barin tafarki. Kuma mugun nufin Fir'auna bai zama ba fãce yanã a cikin hasãra |