Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 38 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَقَالَ ٱلَّذِيٓ ءَامَنَ يَٰقَوۡمِ ٱتَّبِعُونِ أَهۡدِكُمۡ سَبِيلَ ٱلرَّشَادِ ﴾
[غَافِر: 38]
﴿وقال الذي آمن ياقوم اتبعون أهدكم سبيل الرشاد﴾ [غَافِر: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wannan da ya yi imani ya ce: "Ya mutanena! Ku bi ni, in shiryar da ku tafarkin shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan da ya yi imani ya ce: "Ya mutanena! Ku bi ni, in shiryar da ku tafarkin shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan da ya yi ĩmãni ya ce: "Ya mutãnẽna! Ku bĩ ni, in shiryar da ku tafarkin shiryuwa |