Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 39 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿يَٰقَوۡمِ إِنَّمَا هَٰذِهِ ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَا مَتَٰعٞ وَإِنَّ ٱلۡأٓخِرَةَ هِيَ دَارُ ٱلۡقَرَارِ ﴾
[غَافِر: 39]
﴿ياقوم إنما هذه الحياة الدنيا متاع وإن الآخرة هي دار القرار﴾ [غَافِر: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya mutanena! Wannan rayuwa ta duniya dan jin daɗi ne kawai, kuma lalle Lahira ita ce gidan tabbata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutanena! Wannan rayuwa ta duniya dan jin daɗi ne kawai, kuma lalle Lahira ita ce gidan tabbata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutãnẽna! Wannan rãyuwa ta dũniya dan jin dãɗi ne kawai, kuma lalle Lãhira ita ce gidan tabbata |