Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 43 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿لَا جَرَمَ أَنَّمَا تَدۡعُونَنِيٓ إِلَيۡهِ لَيۡسَ لَهُۥ دَعۡوَةٞ فِي ٱلدُّنۡيَا وَلَا فِي ٱلۡأٓخِرَةِ وَأَنَّ مَرَدَّنَآ إِلَى ٱللَّهِ وَأَنَّ ٱلۡمُسۡرِفِينَ هُمۡ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِ ﴾
[غَافِر: 43]
﴿لا جرم أنما تدعونني إليه ليس له دعوة في الدنيا ولا في﴾ [غَافِر: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Haƙƙan ne abin da kawai kuke kira na zuwa gare shi, ba ya da wani kira a cikin duniya, kuma ba shi da shi a Lahira kuma lalle makomarmu zuwa ga Allah take, kuma lalle mabarnata su ne 'yan wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙƙan ne abin da kawai kuke kira na zuwa gare shi, ba ya da wani kira a cikin duniya, kuma ba shi da shi a Lahira kuma lalle makomarmu zuwa ga Allah take, kuma lalle mabarnata su ne 'yan wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙƙan ne abin da kawai kuke kira na zuwa gare shi, bã ya da wani kira a cikin dũniya, kuma bã shi da shi a Lãhira kuma lalle makomarmu zuwa ga Allah take, kuma lalle mabarnata sũ ne 'yan wutã |