×

Har a lõkacin da (abõkin Shaiɗan) ya zo Mana (ya mutu) sai 43:38 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Az-Zukhruf ⮕ (43:38) ayat 38 in Hausa

43:38 Surah Az-Zukhruf ayat 38 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 38 - الزُّخرُف - Page - Juz 25

﴿حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءَنَا قَالَ يَٰلَيۡتَ بَيۡنِي وَبَيۡنَكَ بُعۡدَ ٱلۡمَشۡرِقَيۡنِ فَبِئۡسَ ٱلۡقَرِينُ ﴾
[الزُّخرُف: 38]

Har a lõkacin da (abõkin Shaiɗan) ya zo Mana (ya mutu) sai ya ce: (wa Shaiɗan) "Dã dai a tsakãnina da tsakãninka akwai nĩsan gabas da yamma, sabõda haka, tir da kai ga zama abõkin mutum

❮ Previous Next ❯

ترجمة: حتى إذا جاءنا قال ياليت بيني وبينك بعد المشرقين فبئس القرين, باللغة الهوسا

﴿حتى إذا جاءنا قال ياليت بيني وبينك بعد المشرقين فبئس القرين﴾ [الزُّخرُف: 38]

Abubakar Mahmood Jummi
Har a lokacin da (abokin Shaiɗan) ya zo Mana (ya mutu) sai ya ce: (wa Shaiɗan) "Da dai a tsakanina da tsakaninka akwai nisan gabas da yamma, saboda haka, tir da kai ga zama abokin mutum
Abubakar Mahmoud Gumi
Har a lokacin da (abokin Shaiɗan) ya zo Mana (ya mutu) sai ya ce: (wa Shaiɗan) "Da dai a tsakanina da tsakaninka akwai nisan gabas da yamma, saboda haka, tir da kai ga zama abokin mutum
Abubakar Mahmoud Gumi
Har a lõkacin da (abõkin Shaiɗan) ya zo Mana (ya mutu) sai ya ce: (wa Shaiɗan) "Dã dai a tsakãnina da tsakãninka akwai nĩsan gabas da yamma, sabõda haka, tir da kai ga zama abõkin mutum
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek