Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 58 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿فَإِنَّمَا يَسَّرۡنَٰهُ بِلِسَانِكَ لَعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَ ﴾
[الدُّخان: 58]
﴿فإنما يسرناه بلسانك لعلهم يتذكرون﴾ [الدُّخان: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Domin haka kawai Muka sauƙaƙar da shi (Alƙur'ani) da harshenka, tsammaninsu, su riƙa tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin haka kawai Muka sauƙaƙar da shi (Alƙur'ani) da harshenka, tsammaninsu, su riƙa tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin haka kawai Muka sauƙaƙar da shi (Alƙur'ãni) da harshenka, tsammãninsu, su riƙa tunãwa |