Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 21 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿أَمۡ حَسِبَ ٱلَّذِينَ ٱجۡتَرَحُواْ ٱلسَّيِّـَٔاتِ أَن نَّجۡعَلَهُمۡ كَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ سَوَآءٗ مَّحۡيَاهُمۡ وَمَمَاتُهُمۡۚ سَآءَ مَا يَحۡكُمُونَ ﴾
[الجاثِية: 21]
﴿أم حسب الذين اجترحوا السيئات أن نجعلهم كالذين آمنوا وعملوا الصالحات سواء﴾ [الجاثِية: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ko waɗanda suka yagi miyagun ayyuka suna zaton Mu sanya su kamar waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, su zama daidai ga rayuwarsu da mutuwarsu? Abin da suke hukuntawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko waɗanda suka yagi miyagun ayyuka suna zaton Mu sanya su kamar waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, su zama daidai ga rayuwarsu da mutuwarsu? Abin da suke hukuntawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ waɗanda suka yãgi miyãgun ayyuka sunã zaton Mu sanyã su kamar waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, su zama daidai ga rãyuwarsu da mutuwarsu? Abin da suke hukuntãwa yã mũnanã |